Begleiten Sie uns auf eine literarische Weltreise!
Buch zum Bücherregal hinzufügen
Grey
Einen neuen Kommentar schreiben Default profile 50px
Grey
Jetzt das ganze Buch im Abo oder die ersten Seiten gratis lesen!
All characters reduced
Mafarkin Farin Ciki - Zaɓar Soyeyya A Kan Tsoro - cover

Mafarkin Farin Ciki - Zaɓar Soyeyya A Kan Tsoro

Ken Luball

Verlag: Tektime

  • 0
  • 0
  • 0

Beschreibung

“Wanda ya dubi waje, zai yi mafarki. Wanda dubi ciki, zai farka.” - Carl Jung Mafarkin Farin Ciki; Zabar Soyeyya a kan Tsoro littafin na hudu cikin “Jerin Littattafai Hudu na Farkarwa”. Wannan littafi ya bayyana kura-kuran hanyoyi da yawa cikin rayuwa wanda zamu iya dauka da ta yaya zamu sami kwanciyar hankali na gaske da manufa a cikin rayuwar mu. Idan dangantakar mu da duniya da ke kewaye damu ya ginu ne ta madubiyar rinjaye da tsoro, tafiyar mu ta rayuwa sau da yawa zata kasance cikin kadaici da zalunci. Matsalolin mu basu da iyaka, kayan mu nada nauyi, Sau da yawa yakan jagorantar mu zuwa mikakkun shinge, bamu kariya daga motsin rai mai rauni. Duk da haka wadannan shingen su suke ware mu kuma daga kowane abu na daban dake kewaye da mu, ciki har da asalin kanmu. Mafarkin Farin ciki littafi ne na Ruhaniya dake bayyana yadda zamu rungumi soyeyya a kan tsoro, dakatar da neman ma”ana da farin ciki ta ayyukan waje da dangantaka a cikin duniya; Sabanin haka, neman shi daga ciki.

PUBLISHER: TEKTIME
Verfügbar seit: 17.09.2022.

Weitere Bücher, die Sie mögen werden

  • Sauran Ra'ayoyi 2022 da 2023 epub - cover

    Sauran Ra'ayoyi 2022 da 2023 epub

    Eduard Wagner

    • 0
    • 0
    • 0
    No AI, No AI translated by Eduard Wagner
    Idan ka waiwayi baya a cikin shekaru biyun, za ka iya yanke hukuncin cewa watakila su ne suka fi faruwa cikin dogon lokaci. Amma me shekarar 2024 zata kawo mana? Ƙarin rikice-rikice na soja, ko muna tunanin mafi kyau? Ya kamata mutum ya mai da hankali sosai kan damuwa da ra'ayoyin daidaikun 'yan kasa kuma watakila ya kiyaye son zuciyarsa na neman mulki da kwadayi. Idan ka waiwayi baya a cikin shekaru biyun, za ka iya yanke hukuncin cewa watakila su ne suka fi faruwa cikin dogon lokaci. Amma me shekarar 2024 zata kawo mana? Ƙarin rikice-rikice na soja, ko muna tunanin mafi kyau? Ya kamata mutum ya mai da hankali sosai kan damuwa da ra'ayoyin daidaikun 'yan kasa kuma watakila ya kiyaye son zuciyarsa na neman mulki da kwadayi. Juyawa ko a'a? Oda ta hanyar: ew4377801@gmail.com
     
    Zum Buch
  • Yau Ina Zuwa In Mutu - Zabi A Rayuwa - cover

    Yau Ina Zuwa In Mutu - Zabi A...

    Ken Luball

    • 0
    • 0
    • 0
    Yau Zan Mutu: Zaɓuɓɓuka a Rayuwa littafi ne na 1 a cikin ”The Awakening Tetralogy”. Ya bi tafiyar rayuwar Rue da Jagoranta na Ruhu, Bodhi. Ko da yake Rue ta yi rayuwa mai “nasara”, ta kasance mai arziki, shahararre, tana da iyali da dukiyoyi masu yawa, sai kawai ta farka kuma ta gano ainihin Ma’anar Rayuwa… a ranar da za ta mutu.Dukanmu halittu ne na Ruhaniya akan tafiya ta mutum. Rue ta shafe shekaru 85 da suka gabata tana yin abin da duniya ta ɗauka a matsayin ‘nasara’ rayuwa. Duk da kasancewar iyali da yalwar arziki da shahara, wata rana Rue ta farka ta ji muryar Bodhi, Jagoranta na Ruhu, yana nuna mata yadda rayuwarta ta kasance. A cikin duniyar da 'Ego / Kai' ita ce abokinmu mafi ƙarfi kuma jagora na farko, bi Rue ta rayuwarta yayin da ta ƙarshe ta farka kuma ta gano ainihin Ma'anar Rayuwa… a ranar da za ta mutu. Yau Zan Mutu: Zabi A Rayuwa labari ne na ruhaniya wanda ke bin hanyoyi daban-daban guda biyu da kowannenmu yake da shi a tsawon rayuwa; tafarkin koyi na Iso ko hanyar Ruhu madawwami. Wannan littafi ne na 1 a cikin The Awakening Tetralogy, littafi na ruhaniya na farkawa, wanda Bodhi, Jagorar Ruhu ya ba da izini, da nufin raba saƙon ƙauna da bege marar iyaka a cikin duniyar da tsoro, ƙiyayya, da son zuciya ke cinyewa.PUBLISHER: TEKTIME
    Zum Buch
  • Rayuwa ko zama kawai - cover

    Rayuwa ko zama kawai

    Eduard Wagner

    • 0
    • 0
    • 0
    No AI, No AI translated by Eduard Wagner
    Kuna iya gani yadda kuke so. Ko wannan rayuwa mai gamsarwa ce ko a'a na bar maka a matsayin mai karatu. Tabbas na tafka kurakurai da yawa, amma ba zan iya zargin wasu mutane da su ba, zan iya zargin kaina ne kawai.
    Zum Buch
  • Sauran ra'ayoyi 2024 3rd kwata - cover

    Sauran ra'ayoyi 2024 3rd kwata

    Eduard Wagner

    • 0
    • 0
    • 0
    No AI, No AI translated by Eduard Wagner
    Abin da ke faruwa a yau yana da matukar mamaki. Shin don mutane suna son arzuta kansu ne kawai da zaluntar wasu? Ya kamata kuma ya zama zaman tare cikin lumana ba wai kawai yaƙe-yaƙe da sauran rigingimu ba. Tun da na kasance a fagen IT shekaru da yawa, na fara rubuta littattafai na kusan shekaru 2 da suka gabata kuma wannan ma ya nuna nasararsa.
    Zum Buch
  • Sauran ra'ayoyi 2024 Oktoba - cover

    Sauran ra'ayoyi 2024 Oktoba

    Eduard Wagner

    • 0
    • 0
    • 0
    No AI, No AI translated by Eduard Wagner
    Abin da ke faruwa a yau yana da matukar mamaki. Shin don mutane suna son arzuta kansu ne kawai da zaluntar wasu? Ya kamata kuma ya zama zaman tare cikin lumana ba wai kawai yaƙe-yaƙe da sauran rigingimu ba.
    Zum Buch
  • Sauran ra'ayoyi 2024 Satumba - cover

    Sauran ra'ayoyi 2024 Satumba

    Eduard Wagner

    • 0
    • 0
    • 0
    No AI, No AI translated by Eduard Wagner
    Abin da ke faruwa a yau yana da matukar mamaki. Shin don mutane suna son arzuta kansu ne kawai da zaluntar wasu? Ya kamata kuma ya zama zaman tare cikin lumana ba wai kawai yaƙe-yaƙe da sauran rigingimu ba. Tun da na kasance a fagen IT shekaru da yawa, na fara rubuta littattafai na kusan shekaru 2 da suka gabata kuma wannan ma ya nuna nasararsa.
    Zum Buch